Abubuwan dake rage ma mace Ni‘ima. Abinda ake cema ni‘ima a wajen ya mace shine “cikakkiyar gamsarwa ga da‘ namiji sakamakon jima‘i.wannan ko ya hada da; (1)Ruwa (2)Zurfi (3)Dumi (4)Matsatsi (5)Tudun gaba (virginal-comvo lsion) (6)Gyararren gashin mara (7)damshin gaba Ana ce musu “Natural sexual physique“ Abubuwan dake rage Ni‘iman mace: (1)Karewan ruwa (2)Wangalewan farji (3)Bushewan farji (4)Sanyin farji (5)Yawan zama ba wando pants (6)Ramewan farji (7)Yawan sanya yatsa (8)Yawan jin yunwa (9)Ciwon basir (10)Yawan ma‘digo Wadannan na tafiyar da ni‘imar mace sai ta koma takaff ba dadi ko na kobo ZA KU IYA LIKE PAGE DINA DAGA ZAINAB =============== =====> Dukkan wadannan abunda zamu
sanar daku an gwadasu babu
wanda yake da illah dan haka me
karantawa ka tsaya ka nutsu ka
karanta ka amfana
*
*
*
(Female)YANDA ZAKI ZAMA MAI NI
IMA KAMAR KORAMA
Kisamu sassaken baure ki
dafashi sai bayan ya dafu sai ki
juye ruwan sai kisamu bazar
kwaila da zuma da kanunfari da
citta ki zuba aciki ki tafasa
kirinka sha safe da yamma
hmm..zaki zama cakwala dadi..
*
(Male)KARIN MANIYI
Wasu mazan suna fama da rashi
maniyi amma ku gwada wannan
kasamu albasa guda biyu a yan
yankasu a soya sai bayan ta soyu
sai ka kawo kwai ka zuba amma
kada ka bari ya soyu ka sauke
kaci idan kana haka in sha allahu
za kayi mamaki..
*
*
(Female)SAKA ME GIDA KUKAN
DADI
Ki samu totuwar raken da kika
mai tsafta saiki barshi ya bushe
kisamu gabaruwa guda3 da
almuski da kanufari ki hadasu
waje daya kirinka tsuguno kuma
kirinka goga zaitun awajen
zakiga yanda mai gida zaiyi..
*
*
(Female)SIRRIN RIDI
Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi
ki nikashi ya koma gari ki barshi
ya bure kirinka sha da nonon zai
miki amfani wajen jima I da
maganin dattin ma haifa...
*
*
(Female)KARIN GIRMAN NONO
wasu matan wanda daga sunyi
haifuwa daya zakaga nononsu ya
zuba wannan yana saka me gida
yayi miki kishiya h/sauda hulba
alkama gyada ridi danyar
shinkafa da busassen karas duk
ki dakasu waje daya kina sha da
madara peak Awa2 kafin barci
da kuma Awa2 bayan barci...
*
*
(Female)KAMMALA JININ HAILA
KIDAWO DAI DAI
Kisamu zuma da garin tagargaje
da almuski bayan kin gama
wanakan tsarki saiki debo garin
tagargajen ki dama acikin ruwa
ki wanke gabanki dashi saiki
dangwalo zuma ki rinka sakawa
acikin farjinki sai ki bari idan
dare yayi saiki dauko farin
almuski ki kara shafawa acikin
farjinki sannan ki jira dare yayi
*
(Female)NI IMAR MACE
Wasu mutane sun dauka mace
mai kiba ko mai kyau ko mai
kugu itace mai ni ima kuma abin
ba haka yakeba domin allah ya
halicci mata iriri wata zakaga
tanada kiba amma bata da ni ima
wata kuma bata da kiba amma
kullum kara ni ima takeyi kuma
keda kanki zaki gane kinada ni
ima domin kullum kina cikin
shauki da sha awa sanna idan
kinayin matsi yanada kyau
kirinka shan yayan itatuwa
domin zasu temakamiki wajen
tatso ni imarki...
*
*
(Female)YAWAN JIMA I
Bincike ya nuna mace mai yawan
jima I tana saurin tsufa matukar
bazata juri shan kayan itatuwaba
musamman kankana da abarba
da madara peak...
*
*
(Female)ZAMAN GABAN MAI GIDA
Zamanda ya kamata kiyi agaban
mai gidanki yasha bambam da
yanda kikeyi keda yan uwanki ko
kwayenki ki kasance mai
nunawa mijinki pant dinki a duk
lokacinda kikaga hankalinsa
akwance yake domin ganin pant
yana zaburar da maza suji suna
sha awar matansu amma kada ki
sake kiyi wawan zama baki da
pant domin zai tsaneki...
*
*(Famale)BAKYA IYA GAMSARDA
MIJINKI
Kisamu furen tunfafiya da yayan
zogale da gero ki dakasu lukui
sannan kirinka sha da fresh
madara daga ranar zaki fara
gamsarda mijinki har sai ya gaji...
*
*
(Female)MATSI DA SANTSI
Idan kinaso mijinki yarinka jinki
lutsulutsu kisamu lalle mai kyau
ki kwabashi ki hada da zuma ki
saka farjinki sai ki samu man
zaitun da beby oil ki dauko
auduga ki rinka dangwalowa
kina sakawa a farjinki wannan
shine asalin matsi mai saka mai
gida kyauta bayan haka sai
kisamu kankana ki markadata ki
hada da madara peak wannan
shine zaki zama mai dadin jima i..
.SIRRIN JIMA I . . . . . . . . . . . . . . . . .
kar ka karantamum post in kasan baka da aure . . . . . . . . . .
AU SAIDA KA KAWO NAN . . . . . . . .
DAGA TASKAR #ZAINAB_G_ZARIA ..
Ina matar da ke son ta ganta tana tsiyayar da ruwa kamar an pafa kwai lokacin yin jima'i ? To ga shwara kamar haka, Ki samu chukudi ki damashi da nonon shanu ziriyan sai ki zuba zuma,banda sukari,ki rinka sha da safe da kuma bayan la'asar. Ki samu Ayaba biyu kici bayan kin sha Chukudin. Zakiyi hakan kwanan uku kafin jima'in zakiga yadda farjinki zai rinka tsiyayar da ruwa kamar an pasa kwai.